Abubuwan Da Yakamata Ma’aurata Kuyi Bayan Gama Jima’i Tare Da Kuma Yanda Akeyin Kiss:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng

Ma’aurata gani gareku, ba wai kawai saduwar jima’i ne yake baiwa ma’aurata karin soyayya da kusantar junansu ba, a’a da akwai wasu halaye da Ɗabi’un da ma’aurata idan suna yiwa junansu duk bayan koh wani kwanciyar aure tohfa a kullum zasu kara yawan danƙon soyayyar auratayya su.

A wannan darasin namu zan kawo muku wasu abubuwa guda Goma da suka kamaci ma’aurata su kasance suna yi a duk bayan kammala jima’insu.

  • Yiwa Juna Godiya Tsakaninsu: Yana da kyau ma’aurata su rinka yiwa junansu godiya a duk bayan gama jima’insu saboda yanda kowanne cikinsu ya bada tasa gudunmawar wajen farantawa, hakan nan kuma kowannensu ya kawarda sha’awarsa ne ta halastaccen hanya albarkacin aure, toh wannan ne yasa yiwa juna godiya duk bayan jima’i yana da matukar kyau da amfani.
  • Tsaftace Al’auran Juna: Shima yana da kyau duk bayan kammala jima’i ma’aurata su tsaftacewa junansu jiki kamin suje suyi wanka, mace ta tsaftace dukkannin inda jikin mijinta ya baci, gaka shima mijin ya tsaftace mata nata jikin, saboda bai dace da zaran ma’aurata sun gama jin dadi sai kowa ya shiga gyara jikinsa da kansa ba gaskiya.
  • Yin Wanka A Tare Da Juna: Bayan sun kammala jima’i yana da kyau ma’aurata su shiga suyi wanka a tare, su cuccuda junansu, haka yana kara danƙon soyayya matuka ga ma’aurata.
  • Ciyar Da Juna: Mafi yawan mutane suna son cin abinci koh ruwan bayan sun kammala yin jima’i, toh a irin wannan ya dace koda guda baida sha’awar ci, toh ya zauna tare da dayan yana ciyar dashi koh suna ciyar da junansu a tare, wannan salo na soyayya bayan gama jima’i yana kara kusantar ma’aurata.
  • Tattaunawa Akan Jima’i: A wannan lokacin yana da kyau ma’aurata su taba batun jima’in da suka kammala a yanzu a lokacin, Idan akwai abinda akayiwa daya da bai gamsar dashi ba sai yayi magana, idan kuma dukkaninsu sun samu gamsuwar da suke bukata sai sun kambama juna tare da jaddadawa juna salon kwanciyar da suka fi bukata koh kuma Wasannin motso sha’awa, irin wannan hiran yakan baiwa ma’aurata daman gano abinda suke so da kuma abinda basaso a lokacin da suke jima’i.
  • Kwanciya A Tare Da Juna: Bayan kun kammala jima’i yana kara shakuwar ma’aurata, ya dace duk bayan yin jima’i kada kuwa kowa ya koma shifidarsa daban sai kuma lokacin jima’i ne zasu sake hadewa kuma.

-Ku Rinka Rungumar Juna: Bawai kawai ma’aurata su kwanta a shinfida daya ya wadatar ba, a’a yana da kyau su rungumi junansu a lokacin kwanciyar tasu.

  • Su Rinka Yiwa Juna Kalaman Soyayya: Idan an rungumi juna ba kuma ayi gum kamar kurame ba, yana da kyau a wannan lokacin ma’auarata su rinka shafa junansu suna kuma zuga juna na kyau ni’ima koh halitta da kuma soyayyar da suke nunawa junansu.
  • Rakiya Da Kida: Kamar yanda akan saka kida koh waka koh wata sarewa mai rasta zukata, haka nan ma lokacin da za ayi kwanciyar barci ya dace a saka a wannan lokacin na kwanciyar barci bayan an gama sai a kashe.
  • Sumbatar Juna: Kada ma’aurata su sakankance barci ya kwashe su ba tare da sun yiwa juna Sumbatar karshe ba, da zaran ma’aurata sunji alamun barci na neman kashesu wannan good night kiss ba ƙaramin tasiri yake dashi a tsakanin ma’aurata ba.

Ina fatan ma’aurata zasu daure suyi amfani da wadannan matakan.

Yanda Akeyin Kiss Da Kuma Muhimmancinshi Ga Ma’aurata:

Da farko dai kiss ya kasu Kashi da dama, amma shi kiss ya kasu kashi 3, yana da kyau yazama ma’aurata sun tsaftace bakinsu kafin kiss, saboda shi kiss kansa yana da mutukar muhimmanci, kuma yakasance sun tsaftace bakinsu kafin su fara yin kiss domin shine zai basu damar jin dadi wajen yin kiss din cikin shauki da nishadi.

Ga Guda 3 Wa’inda Sukafi Muhimmanci Daga Cikin Nauo’in Kiss:

  1. Lips Kiss: Wannan shi ake cewa (common kiss) shi din kiss ne da zai tsaya a iya lebe kuma yana kashewa maza jiki sosai, yakansa namiji ya zama kaman wani sakarai yana tunanin shin a India yake koh kouwa a Pakistan? Saudia koh America? Zakijishi yana wani irin numfashi sama-sama kamar wanda yake kan gargara, koh kiji yana cewa kai wance ta iya soyayya sosai wallahi, toh shi wannan kiss zaki hada lebenki da nashi ne, saiki dan ja leben kadan yanda zai bada wata kara kamar haka hmust, karar da kiss din zai bada kenan small but very attractive, kuma ba’a daukan wani dogon lokaci wajen yinsa, amma galibi anfi yin sa idan kika raka shi bakin kofa lokacin da zai fita wajen aiki, koh kuma ya dawo daga kasuwa koh office koh kuma yayin da kike hada masa Tea koh coffee, koh kin kawo masa Kayan karyawa, koh kuma kinason ki tada masa da sha’awarsa ta kina son ta dan motsa.
  • Tongue Kiss: Shi wannan nau’in na kiss shine wanda akeyinsa harshe da harshe, zaki zura harshenki cikin harshensa, shima sai ya zura harshensa cikin harshenki, kuringa tsotsa a hankali ba da karfi ba, kina tsotsan harshensa shima kuma yana tsotsan naki harahen, wani time din ma ku Dan rinka tsotsar yawun junanku, kuma ku rinka jujjuya kanku, ba wai ku tsaya site daya ba, shi irin wannan kiss din yana da mutukar dadi da jan hankali a tsakanin ma’aurata sosai.
  • Kiss Na Kasan Lebe: Shi kuma irin wannan zaki zura harshenki akan kasan lebensa, koh kai kazura harshenka cikin kasan lebenta kana mata walwali dashi toh nan da nan zaku rikice.

Da akwai wasu jijiyoyi acikin kasan lebe idan har kika kwantar da lebenki koh kakwantar da lebenka zaka gansu, toh wadannan jijiyoyin zaka zura harshenka, kana jujjuyawa ahankali a hankali hmmm dama wannan gaskiya in zaku yi shi toh ku tabbatar kuna kusa da filin sukuwa wato gadon baccin ku, donn da kun yi nisa a cikinsa tofa lallai dole daya ya nemi faduwa kasa, kuma dayan ma zai biyoshi ne su fadi a kasa tare.

Ina fatan kun gane karatun nawa? Sannan kuma zaku jarraba domin faran tawa junanku.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*