Amfanin Tazargade Da Muhimmancin Shi A Gaban Mace Da Yanda Zaki Amfani Dashi:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com

Shidai tazargade yanada tasiri da amfani sosai wajen gyara gaban mace musamman ma wajen kara matsi wa macen data haihu, koh kuma gabanta yabude sosai, sannan kuma yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection wanda yake janyo abubuwa kamar haka:

  • Yana kawo karancin ni’ima
  • Yana kawo rashin jindadin saduwa da maigida.
  • Sannan kuma yana kawo bushewar gaba.
  • Da jinzafi lokacin da ake saduwa wato jima’i.
  • Yana kawo fitar farin ruwa kamar kindirmo.
  • Ga kaikayi da yike jawowa da dai sauransu.

Yanda Ake Amfani Dashi:

Za’a diba tazargade cikin babban cokali daya azubashi acikin tafasasshen ruwa kamar litre 2 daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sannan ashiga ciki azauna kamar minti 15, anason amaimaita yin hakan kullum sau 1 harna tsawon sati 1 toh in shaa Allahu za’aga abin mamaki.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*