Federal Government Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Labour Employment Domin Tallafawa Matasa

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin Labour inganta rayuwar mutane miliyan 2.2 duk shekara. Shirin, wanda Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da Ministan Harkokin Ma’aikata, Hon. Nkeiruka Onyejeocha, suka kaddamar, yana da manufar samar da ayyukan yi miliyan 2.5 a kowace shekara. Ma’aikatar Harkokin Ma’aikata da Ayyukan Yi ce ke jagorantar aiwatar da wannan shiri. Employment and Empowerment

Shirin LEEP ya kunshi matakai hudu na horaswa kamar haka:

  • 1. Digital Nomads Horaswa kan fasahohin zamani da aiki daga nesa.
  • 2. Vocational and Entrepreneurship Programmes Horaswa kan sana’o’i da dabarun kasuwanci.
  • 3. Job Fairs Samar da hadin kai tsakanin masu neman aiki da masu samar da ayyukan yi.
  • 4. Centers for Learning Spaces Samar da wuraren koyarwa da ci gaba.

Yadda Zaku Cika

Domin Cikawa danna Apply now dake kasa

Apply Now

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*