
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.
Hukumar tara kudaden shiga ta tarayyar Nigeria ita ce hukumar da ke da alhakin tantancewa, tattarawa da kuma kididdigar haraji da sauran kudaden shiga da ake samu ga gwamnatin tarayyar Najeriya.
A yanxu haka wannan hukumar zata dauki sabin ma’aikatanta na shekarar 2024/2025 kamar yadda ta saba.
Abubuwan da ake bukata
- Dole ne ya zama dan Najeriya
- Dole ya kasance Shekaru +18 zuwa sama
- Dole ne ya zama digiri (digiri ko HND)
Yadda Zaka Nemi Aikin
Domin neman aikin danna Apply Now dake kasa
Leave a Reply