
Shirin horarwa na AU an shirya shi ne domin baiwa matasa Afirka damar samun horo na aiki a fannoni daban-daban, ciki har da siyasa, tattalin arziƙi, harkokin zamantakewa, da sauransu. Shirin na nufin baiwa matasan Afirka ilimi da kwarewa domin zama shugabanni da masu sauyi a al’ummominsu.
Sharadin Aiki
- – Ka kasance dan ƙasa a ɗaya daga cikin kasashen mambobin kungiyar Tarayyar Afirka
- – Ka kasance ɗan shekara 18 zuwa 30
- – Ka kasance naɗaɗɗen shaidar digiri a fannin da ya dace
- – Ka iya magana da ɗaya daga cikin harsunan aiki na kungiyar Tarayyar Afirka (Turanci, Faransanci, Larabci, ko Potugisanci)
_Karba Aikin Ka_
AU yafara kuma zai kare a ranar _Disamba 16, 2024_. Idan kana da sha’awar shiga cikin shirin,
Danna Apply now dake kasa
Leave a Reply