Kungiyar Samar Da Mai Ta NNPC Tare Da Kungiyar Seplat Zasu Bada Tallafi Ga Undergraduate

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya

Kamfanin NNPC Tare da hadin Gwiwar kamfanin Seplat Energy yana alfahari da sanar da Tsarin Karatun Sakandare na Kasa na 2024. An tsara wannan yunƙurin don tallafa wa ɗalibai na musamman a fannonin karatu daban-daban, da ƙarfafa tsararrun shugabanni na gaba, ta hanyar ingantaccen ilimi.

Wannan tallafin karatun ga dalibai undergraduate za a bayar dashi.

Sharuɗɗan cancanta

  • Kasance a cikin shekara ta biyu na karatu ko sama.
  • Ya kasance kana da akalla 5 creadit a jarabawarka ta secondary wanda ya hada da (English da Maths)
  • Dole ya kasance CGPA dinka 3.5 zuwa sama.

Jerin Courses din da za a koyar

  • Accountancy
  • Geology
  • Agriculture
  • Geophysics
  • Architecture
  • Law
  • Business Administration
  • Mass Communication
  • Chemical Engineering
  • Mechanical Engineering
  • Civil Engineering
  • Medicine
  • Computer Engineering/Science
  • Metallurgical Engineering
  • Economics
  • Ophtalmology/Optometry
  • Electrical/Electronic Engineering
  • Petroleum Engineering
  • Environmental Studies

Yadda Zaka Nema

Danna Apply now dake kasa

APPLY NOW

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*