Masu Bukatar Ilimin Computer Ga Jerin Courses Guda 13 Da Zaka Koya A Kyauta Da Wayar Ka

A wannan lokacin da muke ciki ilimin komfuta ilimi mai matukar muhimanci daya kamata a koya domin inganta rayuwa da kuma samun ci gaba,  sabo da haka wannan damace ga kowa da kowa,  muddin kana da wayar android ko iphone, tabbas zaka iya koyon ilimin computer babtare da kaje ka zauna a class ba,  sabo da haka wannan damace ga duk wanda yake bukatar koyon ilimin computer.

Masu bukata saiku duba daga kasa ga jerin courses dinnan guda 13 da za a koya a kyauta ba tare daka biya komeba,  abun da kawai ake bukara shine wayar hannun ka,  sai kuma data.

1. EXCEL: 12 DAYS

a) Tutorials – https://lnkd.in/dvc6fZFC
b) Projects – https://lnkd.in/ew5y5KP7

2. BASIC STATISTICS: 3 DAYS

a) Tutorials – https://lnkd.in/dtaGyj7Z

3.  has pointed out to me that these links for Power BI (20 days) have malware so I have deleted them. Oluseun Kwesi Ajayi be informed

a) Tutorials – https://lnkd.in/dGnhCG48

4. SQL: 20 DAYS

a) Tutorials – https://lnkd.in/epAFJzJB
b) Projects – https://lnkd.in/eq9jqcBq

5. PYTHON: 20 DAYS

a) Tutorials – https://lnkd.in/eh4gTQQ2
b) Projects-https://lnkd.in/emzcrzTX

6. PROJECTS PORTFOLIO: 15 DAYS

a) Portfolio – https://lnkd.in/eVFWpmFg
b) Projects – https://lnkd.in/epd_9Bx8

Once you are confident about your skills, you can sign up for the following free Virtual Internships:

1. KPMG Data Analytics: https://lnkd.in/eUBvyFmd

2. BCG Data Science: https://lnkd.in/e2eC27AR

3. TATA Data Visualization: https://lnkd.in/eX-dT6HE

4. Accenture Data Analytics: https://lnkd.in/eG2RV3rZ

5. General Electric Data Analytics: https://lnkd.in/eAm6wEyT

6. PwC Power BI: https://lnkd.in/eKFs7n-n 7.

7. Quantium Data Analytics: https://lnkd.in/eT3YuB-U

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*