Sirrin Mallaka Ba Tare Da Kinbi Boka Koh Mallam Ba:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng

Abubuwan Da Suke Saka Mace Bata Gamsar Da MIjinta:

Da akwai abubuwa da dama da suke haddasawa mace rashin gamsar da mijinta, wata macen ma bata san cewa bata gamsar dashi ba saidai kawai taga yana wulakantata yana nuna mata kiyayya don duk matar da bata gamsar da mijinta toh tabbas dole ne ya gallaza mata, dole ne yayi mata ukuba, dole ne ya wulakantata, duk irin dimbin soyayyar da yake yi miki kuwa ba zata yi tasiri ba, don haka sai ki gyara kanki, kaima idan ka gani ka fadawa matar ka domin ta gyara jikinta.

  • Tafiya ba takalmi a cikin gida, ba karamin jefa mace yake cikin hadari ba, domin yana rage ma mata ni’ima sosai koh da kuwa kina da wadatacciyar ni’ima toh rashin sanya takalmi zai iya cutarda mijinki don haka sai kuyi hattara.
  • Samun Faso koh kuma kauje, shima yana haddasa wa mace rashin gamsar da mijinta don haka duk saiku kiyaye.
  • Jinkirta yin wankan haila wato al’ada, a yanda akeso idan mace ta gama al’ada tana gamawa toh ta sami auduga tasa turaren miski tasa a farjinta zuwa wani dan lokaci sannan ta cire taje tayi wanka.
  • Sai abinci mara gina jiki, shima yana haddasa wa mace rashin ni’ima a jikinta sosai gaskiya
  • Amfani da magungunan mata barkatai, shima a karshe yana haddasa wa mace bushewa, saboda yana matso miki ruwan jiki ne da tsiya, yau da gobe kuma zai kare shikenan kin shiga matsala idan baki cin abinda zai kawo ruwan, don haka ayi hattara, bako wani magani zaki dauka kiyi amfani dashi ba, ki tabbatar da ingancinsa kuma kin tabbata babu sihiri a ciki.

Waishin Menene Ni’ima A Jikin Mace:

Ni’ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa a wajen jiyar da dadin ma’aurata, kuma masu cikakken ni’ima sun hada da

  • Jinki cikin danshi.
  • Kikasance cikin dumin hq.
  • Fitowan ruwa lokacin harka wato lokacin da kuke jima’i.
  • Cikowar gaba da jinki a matse.
  • Gamsar da miji da rikicewansa a lokacin jima’i koda ace Shiba mai sambatu bane.

Mace zata rika jinta cikin dashin koh tafiya kike zakiji santsi-santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarkin zaki ga ruwa mai dan yauki koh yauki sosai a haraban gabanki kina wankowa koh kiga dan alamun shi zaki ganshi ruwan madara it depends da period and ovulation period dinki amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka koh kaman koko toh na cuta ne gaskiya.

Don haka mata ku kula ku san wani kalan ruwan kuke fitarwa daga jikinku sannan akwai wani ruwan dake fita daga jikin mace wanda ba ni’ima bane kuma ba infection bane.

Nasan Zakuce Toh Wani Irin Ruwane Kenan?

Idan mace suka sha jima’i da oga da daddare toh washe gari zata ga sperm din yana dan fita kadan-kadan kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperm din ke gama fita musamman idan oga yai ambaliyan fresh milk din sosai kun dai gane koh?

Kila kuna observing haka idan baki lura toh lallai ki fara sa ido zaki gani.

Mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni’ima dumin hq mace na taimakawa matuka wajen gamsar da maigida yana ticking high arousal wajen saduwa yana taimakawa wajen sa bananan maigidan ya kara kauri da tsawo ba aso cikin hq ya kasance da sanyi saboda yana tsinke ni’ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa ta yanda zaki gane kina da dumin gaba kuwa koh hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi idan hq bata da dumi ba zakiji ba.

Abubuwan Da Suke Saka Dumin Farjin Mace:

  • Yin tsarki da ruwan dumi a koda yaushe.
  • Saka pant akai-akai amma banda dare.
  • Sai kuma yawan hade kafan ki in kina zaune.
  • Yin tsugunno a kan rushi koh da bakisa komai a ciki ba.
  • Lulluba da bedspread a lokacin da kuke saduwa sai kuma nature.

Abubuwan Da Suke Rage Dumin Farjin Mace:

  • Yin tsarki da ruwa sanyi.
  • Yawan wawan zama
  • Rashin lulluba lokacin da kuke saduwa koh kuma fan koh ac na kunne
  • Saka yatsa a farji.
  • Yawo babu takalmi a tsakar gida
  • Infection
    mai gida kasa ido domin wannan gyaran naka ne.

Rashin Kuzarin Maza Da Mata:

Ina mata da maza wa inda kuzari bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su toh wannan wata da mace ta samu idan kuna san samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadin ku gani.

  • Dabino
  • Nonon akuya
  • Zuma
  • Citta

Za’a samu dabino mai kyau a tabbatar an gyara saboda yawancin dabinon yanzu ana samun tsutsa aciki, sai nonon akuya ana son dole sai kin samo na akuya so samune ma a gabanki koh a gabanka za’a tatsa idan an samu nonan sai ki zuba dabinon da kika gyara acikin nonan akuyar ana bukatar ya samu kamar awa 10 idan da hali kiyi da dare ya kwana da safe dabinon ya jika acikin nono akuyar sannan kikai a markada miki amma karki zuba ruwa acikin markadan idan kin gama sai ki dauko zumarki, zumar kuma anfi son farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi amfani da koh wacce kizuba zumar aciki ki juya ita kuwa citta garinta zaki samu mai kyau wanda kika san babu wani mis acikin koh ki daka abinki yafi sauki ‘yar uwa kina shan wannan hadin koh kana shan wannan hadin zaku ga yadda kuzari zai samu da izinin Allah.

Za’a rinka sha kullum da safe.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*