
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng
Amma in kin/kasan bakida Aure karki/kayi wannan hadin please
Kamar dai yanda kuke gani, bayida wahala Hadawa amma sai aiki.
Abubuwan Buƙata Sune:
- Kankana guda 1.
- Madara peak milk ta ruwa guda 1.
- Zuma wato (honey) tatacciyar zuma
- Ayaba guda 5
Yanda Zaku Hada:
Zaki bare ayaban ki ki yayyanka kanana-kanana, itama kankana kiyanka samanta sai ki zuba sauran hadin aciki ki juyasu hadu idan maigida da uwargida sun gama cin abinci tsawon mintuna goma sai su dauko wannnan hadin suna sha, a hankali a hankali suna fira harsu shanye abinsu, kafin aje barci kuwa uhmm, gaskiya sai
wanda yayi wannan hadin shi zai bada labari, sannan kuma idan ma aurata suna shan wannan hadin toh daga yau sun daina zarginansu, akan kwanciyar aure don zasu samu gamsuwa da ni’ima fiyeda yanda suke samu kafin suyi wannan hadin.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.
Leave a Reply