Yadda Zaku Cike Sabon Shirin Tallafin NDE Domin Samar Da Ayyuka 93,731 Ga Matasan Najeriya

Ga cikakkun bayanai dangane da shirin NDE (Hukumar Kula da Ayyukan Yi) da aka kirkira domin tallafa wa matasa ta hanyar koya musu sana’o’i.

Tsarin Shirin Ayyuka na 93,731 A bisa tsarin Renewed Hope Agenda na Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, wanda ya mayar da hankali kan bunkasa tattalin arziki, samar da ayyukan yi, da rage talauci, Hukumar NDE ta kaddamar da shirin koyar da sanaoi daga watan Oktoba zuwa Disamba 2024 domin samar da ayyuka 93,731. Shirin ya kunshi sana’oi nau’i-nau’i har guda 30, wanda zai amfani wadanda za su ci gajiyar sa. Manufar wannan shiri ita ce yakar rashin aikin yi a Najeriya tare da samar da yanayin da zai inganta samun kudaden shiga. Don tabbatar da cewa tallafin ya kai ga duk talakawa, shirin yana gudana a matakin mazabu na siyasa.

Abubuwan da ake bukata

  • Hoto
  • Lambar NIN.
  • Sunan Gida.
  • Sunan Tsakiya.
  • Sunan Farko.
  • Jiha ta zama.
  • Karamar Hukuma (LGA).
  • Mazabar Siyasa.
  • Lambar waya.
  • WhatsApp.
  • Ranar Haihuwa.
  • Jinsi.
  • Matsayin Aure.

Yadda zaka cika

Domij cikawa danna Apply dake kasa

Apply Now

Lokacin rufewa: 31-12-2024

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*