
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.
Masana sun tabbatar da cewa hadin da ake amfani dashi da naman tantabara, toh babu shakka yana dadewa a jikin mace.
Abubuwan Buƙata Sune:
- Zaki samu tanbaru guda 2 (mace da namiji)
- Habbatusswaudah (cokali 2)
- Garin raihan (cokali 4)
- Ridi (cokali 3)
- ‘Ya’yan zogala (dai-dai misali).
Bayan kin hada wa’innan kayayyakin, saiki daura a kan wuta, amma kada ki saka gyararrun tantabarun tukunna har sai bayan sun dahu, kin sauke, kin tace ruwan, sannan ki kara dorawa, ki kuma hada da wa’innan tantabarun a cikin tukunyar, ki saka duk kayan kamshin da kike amfani dasu, toh bayan ya dahu dai-dai yanda kike so, saiki sauke, ki cinye duka ke kadai abinki, wannan haɗin yana kama jikin mace kuma yana dadewa a jikin mace ba tare da ya sirace ba.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.
Leave a Reply