Yanda Zaki Gyaran Breast Dinki Su Ciko Su Tsaya Tamkar Na Budurwa:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng

Yanda zaki gyara nononki kiga sun tsaya kuma sun ciko sun koma tamkar na budurwa, budurwar ma yarinya wacce take tashen balaga.

Abubuwan Da Zaki Buta:

  1. Zaki daka ‘ya’yan hulba lukwui su zama gari, saiki tafasa garin hulban ki rinka gasa nonuwan dashi kina shafe su da man hulba sai kisa brazia mai kama jiki wanda ya matseki ya dame sosai.
  2. Sannan zaki zuba garin ‘ya’yan hulba akofi ki zuba tafasasshen ruwan zafi kadan saiki kwaba yayi kauri ki barshi yayi kamar awa daya, sai idan zaki kwanta bacci ki rinka shafawa a nonuwan sannan sai kisa leda kinade su Shima kisa brazia mai dame jiki da safe saiki wanke da ruwan dumi sannan saiki shafa man hulba.
  3. Zaki daka kumfan maliya ki kwaba da ruwan vinegar ki rinka shafawa a nonuwan shima saiki nade da leda kisa brazia mai dame jiki.
  4. Sai na karshe shima zaki tafasa garin hulba da garin alkama ki rinka yin kunu dashi kinasa mishi madara kina sha, toh kuwa in shaa Allahu zakiga yanda nonuwanki zasu koma.
    Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.
Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*