
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng
Mata da yawa sunamin magana akan nayi musu bayani akan yanda zasuyi amfani da hulba domin Gyaran nono, toh yau gashi na kawo muku yanda zakuyi amfani dashi nononku su tsaya su ciko sosai in shaa Allah.
- Za’a daka ‘ya’yan hulba su zama gari, sai a tafasa garin hulban a rinka gasa nonuwan dashi ana shafe su da man hulba sannan asa brazia mai kama jiki irin wanda ya matseki dinnan.
- Sannan za’a zuba garin ‘ya’yan hulba a kofi a zuba tafasasshen ruwan zafi kadan akwaba yayi dan kauri sai abarshi harna tsawon awa daya idan za’a kwanta bacci a rinka shafawa a nonuwan sai asa leda anade su sannan asaka brazia mai kama jiki wanda ya matseki sai da safe a wanke da ruwan dumi sannan a shafa man hulba.
- Za’a daka kumfan maliya a kwaba da ruwan vinegar a rinka shafawa nonuwan sai a nade da leda asa brazia mai kama jiki wanda ya matseki kamar irin yayi mk kadan dinnan.
- Har ila yau kuma annan za’a samu garin hulba da garin alkama ayi kunu asa madara a ciki a rinka asha shima yana ciko da tsayar da nonuwa sosan gaske.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.
Leave a Reply