Yanda Zaki Hadadden Hadin Kwakwa Don Samun Wadataccen Ni’ima Ga Ma’aurata:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng

A yauma na sake kawo muku yanda zakuyi hadadden hadin kwakwa domin Karin Ni’ima kunsan bahaushe yana cewa koh Kinada kyau ki Kara da wanka.

Abubuwan Buƙata Sune:

  • Kwakwa
  • Dabino
  • Madara ta ruwa.

Yanda Zaki Hada:

Dafarko zaki markada kwakwarki da dabino sannan ki kawo madara ta ruwa ki zuba a ciki kisha, habawa abin ba’a cewa komai idan har kikayi wannan hadin.

Ga Wani Sabon Hadin Kuma:

Abubuwan Buƙata Sune:

  • Lemun zaki
  • Madara ta ruwa
  • Zuma

Yanda Zaki Hada:

Zaki matse lemun zaki sannan ki kawo madara ta ruwa ki zuba zumarki shima a ciki ki rinka sha wannan hadin wannan hadin Shima ba’a cewa komai ‘yar uwa ki gwada ki gani zakiji dadinshi.

Ga Hadin Gyaɗa Shima:

Shi wannan hadin yana sakawa koh wani lokaci maigida ya zama yana manne dake.

Abubuwan Buƙata Sune:

  • Gyada mai bawo
  • Zuma

Dafarko zaki samu gyadar ki sai ki hada ta waje daya bayan kin gyara sai ki markada sannan sai ki tace ta daga nan sai ki kawo zuma ki zuba ki daukota ki saka a firji bayan wani dan lokaci saiki dauko ki yini kina sha ‘yar uwa wannan hadin yana da matukar ban mamaki Amma dai bari nayi shiru sai idan kin hada kinji.

Ni’imarki Itace Darajarki:

Abubuwan Buƙata Sune:

  • Zuma
  • Habbatusswaudah ta gari
  • Man zaituun

Yanda Zaki Hada:

Dafarko zaki hada zuma da garin habbatusswaudah mai kyau da man zaituun saiki cakudasu wuri 1 ki rinka shan cokali 2 da safe, cokali 2 da yamma har zuwa sati biyu.

Lallai zaki ga yanda zaki rinka tsiyaya a lokacin da kuke jima’i in shaa Allahu.

Saukar Da Ni’ima A Lokacin Da Ake Saduwa:

Amma ga wacce zata iya shan danyen kwai toh ki hadashi da madarar peak, koh danyar madarar rakumi koh ta shanu, ki gauraya sosai kisha sau 3 kafin jima’i akalla awa 3 kafin kwanciya.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*