Yanda Zaki Kara Girman Hips Da Duwawu Cikin Sauki Kiyi Kyau Abinki:

Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com

Shi girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan da yake janyo hankali, sha’awa tare da tayar da hankalin maigida, idan ya kalli uwargida musamman idan tayi kwalliya da matsatssun kaya masu nuna ilahirin jikinta.

Sannan shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wanda Allah yakan halicci dan adam dashi, toh idan kina son samun kugu duwawunki ya girma ki yawaita cin wadannan kayayyakin, zakiga kinyi duwawu sannan idan kikasa kaya zasuyi miki kyau ki Fito gwanin ban sha’awa.

Abubuwan Da Zaki Samu:

  • Abarba.
  • Ayaba.
  • Gwanda.
  • Kankana.
  • Zuma.
  • Madarar.

Zaki hadasu waje daya ki markada su, har sai sun zama ruwa, sannan saiki dan kara zuma da madara toh idan har kina shan wannan hadin zaki sami hips da duwawun koh ince kugu da yardar Allah.

Ga Wani Hadin Shima:

Wannan hadin shima yana karawa mace duwawu fiyeda yanda kike tsammani

Zaki Samu Wadannan Kayayyakin:

  • Zogale dafaffe
  • Ganyen alayahu
  • Tumatir
  • Albasa

Zaki rinka yin kwadonsu ki rinka ci, toh shima idan har kina wannan samfur na hadin tudun duwawun zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne sosai in shaa Allah.

Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.

Join Our Groups

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*