Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka na starsbio.com.ng
Yanda Akeyin hadin gumban matan Aure wanda yake saukar da ni’ima da dandano gabanki ya ciko.
Abubuwan Buƙata Sune:
- Gyada
- Kwakwa
- Ridi
- Dabino
- Mazarkwaila.
Yanda Zaki Hada:
Zaki samu gyadanki ki gyarata sannan ki soya da ridi amma sama-sama sai ki dauko sauran kayan hadin ki hadasu guri daya ki dakasu duka a turmi mai kyau, haka zaki ta dakawa har lokacin da yayi laushi kuma ya koma ya dunkule sai ki samu wuri mai kyau ki zuba a ciki ki dinga yanka kina damawa da nono koh madara kina sha, hmmm ‘yar uwa indai kika juri shan wannan gumban ai sai dai ki ba wata labari.
Don Allah ayi share wa sauran ‘yan uwa domin suma su amfana.
Leave a Reply